ABNA24 : Shugaban majalisar fatawowin musulunci ta kasar Rasha ya ce; yana isar da sakon gaisuwar ne a madadinsa da kuma dukkanin al’ummar musulmin kasar Rasha zuwa ga jamhuriyar musulunci ta Iran.
A ranar juma’ar da ta gabata ne dai wasu ‘yan ta’adda su ka yi wa shugaban cibiyar nazari da bincike ta ma’aikatar tsaron Iran kwanton bauna, a wani wuri kusa da binin Tehran,inda su ka yi masa kisan gilla.
342/